Haber Giriş:
An kashe sojojin MDD a Mali

Ana yawan kai hare-hare a Mali.
Sojojin Majalisar Dinkin Duniya 3 sun mutu, wasu 6 sun jikkata sakamakon harin ta'ddanci da aka kai a yankin Tumbuktu na Mali.
Ofishin Dakarun MDD da Mali MINUSMA a sanar da cewa, sojojinsu sun gamu da harin ta'addanci a yankin Duentza na Timbuktu.
An bayyana mutuwar sojojin MDD 3 da jikkatar wasu 6 sakamakon harin na ta'addanci.
Shugaban MINUSMA Mahamat Saleh Annadif ya soki harin jan...
-
17.01.2021
-
17.01.2021