Haber Giriş:
An kashe sojoji 4 a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo

Sojoji 4 sun rasa rayukansu sakamakon arangamar da suka yi da 'yan tawayen "Mai Mai Kata Katanga" a garin Lubumbashi na Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo.
Sojoji 4 sun rasa rayukansu sakamakon arangamar da suka yi da 'yan tawayen "Mai Mai Kata Katanga" a garin Lubumbashi na Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo.
Mambobin "Mai Mai Kata Katanga" sun kai hari kan ma'ajiyar makaman dakarun gwamnati da ke a waje mai nisan kilomita 10 daga tsakiyar garin Lubumbashi.
An kashe 'yan tawaye 12 tare da jikkata 4.
'Yan tawayen sun harba manyan makamai da s...
-
03.03.2021