Haber Giriş:
An kashe mutane 6 a hare-haren da aka kai a Najeriya

Mutane 6 sun rasa rayukansu, an kuma yi garkuwa da wasu 19 sakamakon harin da aka kai a jihohin Kaduna da Katsina da ke arewa maso-yammacin Najeriya.
Mutane 6 sun rasa rayukansu, an kuma yi garkuwa da wasu 19 sakamakon harin da aka kai a jihohin Kaduna da Katsina da ke arewa maso-yammacin Najeriya.
Wasu mahara a kan babura sun kai hari a yankin Kajuru na jihar Kaduna.
Mutane 5 sun mutu sakamakon harin, an kuma yi garkuwa da wasu mutanen 9 tare da kona gidaje da dama.
A jihar Katsina kuma, an kashe mutum 1 tare da yin garkuwa da wasu...
-
07.03.2021
-
06.03.2021