Haber Giriş:
An kashe mutane 4 a rikicin bayan zaben Shugaban Kasar Amurka

Sakamakon hayaniyar da ta barke a birnin Washington na Amurka, an kashe mutane 4 inda aka kama wasu akalla 52.
Sakamakon hayaniyar da ta barke a birnin Washington na Amurka, an kashe mutane 4 inda aka kama wasu akalla 52.
Da fari an sanar da mutuwar wata mace daya, inda daga baya kuma 'yan sanda Wahington DC suka sanar da mutuwar karin mutane 3.
Wasu daga cikin masu zanga-zangar nuna goyon baya ga Trump sun haura shingayen 'yan sanda tare da shiga cikin ginin majalisar dokokin Amurka.
Sakamak...
-
22.01.2021
-
22.01.2021