Haber Giriş:
An karrama shugaba Erdogan a Najeriya

Jaridar Muslim News Nigeria ta kasar Najeriya ta baiwa shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan "Lambar Girman Babban Jami'in Musulmi na Kasa da Kasa" na shekarar 2020
Jaridar Muslim News Nigeria ta kasar Najeriya ta baiwa shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan "Lambar Girman Babban Jami'in Musulmi na Kasa da Kasa" na shekarar 2020.
Editan jaridar Muslim News Nigeria Rashid Abubakar ya bayyana wadanda aka baiwa kyaututtukan da lambobin girmamawa na #MNAwards2020.
Shugaba Recep Tayyip Erdogan ne aka baiwa lambar girma mafi girma mai taken "Global M...