Haber Giriş:
An kaiwa tsohon dan majalisa hari a Somaliya

An sanar da cewa a harin da aka kaiwa tawagar motocin tsohon dan majalisa Hasan Afrah a Mogadishu babban birnin Somaliya mutum biyar sun rasa rayukansu
An sanar da cewa a harin da aka kaiwa tawagar motocin tsohon dan majalisa Hasan Afrah a Mogadishu babban birnin Somaliya mutum biyar sun rasa rayukansu.
Jami'an tsaro sun bayyana cewa wani abin fashewar da aka binne gefen hanya ya tashi yayin da motar Afran ke wucewa a garin Shiblis dake kusa da babban birnin kasar.
A halin yanzu dai an bayyana mutuwar mutum biyar, hadi da Afrah mutum uku...
-
02.03.2021
-
02.03.2021