Haber Giriş:
An kai samame gidajen dan adawa Aleksey Navalniy

A Rasha, 'yan sanda sun kai samame gidajen dan adawa Aleksey Navalniy da aka tsare da kuma ofishin Gidauniyar Yaki da Cin Hanci da Rashawa wanda ya kafa.
A Rasha, 'yan sanda sun kai samame gidajen dan adawa Aleksey Navalniy da aka tsare da kuma ofishin Gidauniyar Yaki da Cin Hanci da Rashawa wanda ya kafa.
Daraktan Gidauniyar ta Yaki da Cin Hanci da Rashawa, Ivan Jdanov wanda aka sanya a cikin jerin sunayen "wakilai na kasashen waje" daga Ma'aikatar Shari'a ta Rasha, ya fitar da wata sanarwa a shafinsa na Twitter inda ya bayyana cewar an binc...
-
09.03.2021
-
08.03.2021
-
08.03.2021
-
08.03.2021