Haber Giriş:
An kai karar Girka ga kotun ICC akan muzgunawa ‘yan gudun hijira

Wata kungiya mai zaman kanta ta gabatar da kara ga kotun Binciken Miyagun Laifuka ta Kasa da Kasa wato ICC domin a gudanar da bincike akan muzgunawa ‘yan gudun hijira da Girka ke yi
Wata kungiya mai zaman kanta ta gabatar da kara ga kotun Binciken Miyagun Laifuka ta Kasa da Kasa wato ICC domin a gudanar da bincike akan muzgunawa ‘yan gudun hijira da Girka ke yi.
A ‘yan watannin da suka gabata an yi ta rawaito cewa Girka na kora ‘yan gudun hijira zuwa cikin tekun Ajiyan.
Cibiyar Adalci da Doka ta Siriya ta yi korafin yadda ake muzgunawa ‘yan gudun hijira a kasar Girka...
-
09.03.2021
-
08.03.2021
-
08.03.2021
-
08.03.2021