Haber Giriş:
An haskaka gadojin Istanbul da tutar Pakistan

An haskaka gadojin Fatih Sultan Mehmet (FSM) da Yavuz Sultan Selim (YSS) da ke Istanbul da launukan tutar Pakistan a yayin bukin “Ranar Kasa ta Pakistan,” 23 ga watan Maris.
An haskaka gadojin Fatih Sultan Mehmet (FSM) da Yavuz Sultan Selim (YSS) da ke Istanbul da launukan tutar Pakistan a yayin bukin “Ranar Kasa ta Pakistan,” 23 ga watan Maris.
Gadojin Fatih Sultan Mehmet (FSM) da na Yavuz Sultan Selim (YSS), waɗanda alamomin Istanbul ne da ake haskakawa da launuka daban-daban a muhimman ranaku, a wannan karon sun kasance da launukan tutar Pakistan don bukin Ra...