Haber Giriş:
An gudanar da atisayen Sea SHIELD-21 a yammacin Bahar Maliya

An gudanar da atisayen soji na Sea SHIELD-21 da Romaniya ta dauki nauyin karbar bakunci a tsakanin 19-29 ga Maris a Yammacin Bahar Maliya.
An gudanar da atisayen soji na Sea SHIELD-21 da Romaniya ta dauki nauyin karbar bakunci a tsakanin 19-29 ga Maris a Yammacin Bahar Maliya.
Sanarwar da Ma'aikatar Tsaron Kasa ta Turkiyya ta fitar ta ce, Turkiyya da kasashen Amurka, Ingila, Bulgeriya, Spaniya, Polan da Girka ne suka halarci atisayen.
An yi amfani da jiragen ruwan TCG Kemalreis da ke aiki a karkashin NATO.
Bayan atisayen,...
-
12.04.2021
-
12.04.2021