Haber Giriş:
An gano kokon bayan dodon kodi mai shekaru miliyan 70 a Turkiyya

A gundumar Sincik ta lardin Adiyaman na Turkiyya, an gano kokon bayan wani dodon kodi da bincike ya tabbatar da ya wanzu tun shekaru miliyan 70 da suka gabata.
A gundumar Sincik ta lardin Adiyaman na Turkiyya, an gano kokon bayan wani dodon kodi da bincike ya tabbatar da ya wanzu tun shekaru miliyan 70 da suka gabata.
Wani makiyayi ne ya gano kokon dodon kodin a kauyen Shahkolu na gundumar Sincik.
Jami'an Gidan Adana Kayan Tarihi na Adiyaman sun yi nazari kan kokon tare da aikawa Farfesa Ercan Ozcan na sashen Kimiyyar Kasa da ke jami'ar Fasaha t...