Haber Giriş:
An bindige mata alkalai biyu a Afganistan
An kashe mata alkalai biyu a wani harin bindiga da aka kaiwa wata mota dauke da alkalai a Kabul babban birnin kasar Afganistan
An kashe mata alkalai biyu a wani harin bindiga da aka kaiwa wata mota dauke da alkalai a Kabul babban birnin kasar Afganistan.
Hukumar 'yan sandan kasar ce ta sanar da cewa an kaiwa motar alkalan hari ne da bindiga a yankin Kale-i Fethullah dake babban birnin kasar Afganistan.
A harin an kashe mata alkalai biyu da kuma raunana wasu biyu.
Kawo yanzu dai ba'a dora alhakin hariin akan ko...
-
07.03.2021