Haber Giriş:
An bankado yadda Trump ya sanya aka yi masa allurar riga-kafin Corona kafin ya bar White House

An bankado yadda tsohon Shugaban Kasar Amurka Donald Trump da matarsa Melania Trump suka sanya aka yi musu allurar riga-kafin cutar Corona (Covid-19) kafin su fita daga Fadar White House.
An bankado yadda tsohon Shugaban Kasar Amurka Donald Trump da matarsa Melania Trump suka sanya aka yi musu allurar riga-kafin cutar Corona (Covid-19) kafin su fita daga Fadar White House.
Shafin yanar gizo na yada labarai mai suna Axios da ke Amurka ya sam bayanai daga wani mai bayar da shawara ga Trump wanda ya ce, Trump da Melania sun sanya an yi musu allurar riga-kafin Covid-19 a watan Ja...
-
18.04.2021