Haber Giriş:
Amurka na shirin janyewa Iran takunkuman tattalin arziki
Amurka na shirin janye takunkumin tattalin arziki da ta kakabawa Iran sakamakon kokarin sake kulla yarjejeniyar Nukiliya
Amurka na shirin janye takunkumin tattalin arziki da ta kakabawa Iran sakamakon kokarin sake kulla yarjejeniyar Nukiliya
Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka Ned Price ya zanta da manema labarai inda ya yi duba zuwa ga tattaunawar da ake yi kan shirin Nukiliyar Iran a Vienna Babban Birnin Ostiriya.
Price ya ce, Amurka ba ta gaggawa don tattaunawa da Iran, kuma a shirye ta ke da ta fus...
-
20.04.2021
-
19.04.2021