Haber Giriş:
Allurar riga-kafin Korona ta kashe Bafalasdine a gidan yârin Isra’ila

An sanar da cewa wani Bahafasdine dake tsare a wani gidan yârin Isra’ila ya mutu bayan an yi masa allurar rika-kafin Korona
An sanar da cewa wani Bahafasdine dake tsare a wani gidan yârin Isra’ila ya mutu bayan an yi masa allurar rika-kafin Korona.
Hukumar gidan yârin ce ta sanar da cewa Maher Deeb Saasa mai shekaru 45 daga Qalgilah a Arewacin Gaza wanda ya yi fama da rashin lafiya ya rigamu gidan gaskiya.
Iyalan mamacin mai ‘ya’ya shida sun bayyana cewa an yi rikon sakainar kashi game da rashin lafiyarsa a s...
-
24.02.2021
-
23.02.2021