Haber Giriş:
Allurar riga-kafin Corona ta Pfizer/BioNTech na aiki a kan yara kanana
An bayyana cewa, allurar riga-kafin Corona (Covid-19) da kamfanin Amurka na Pfizer da na BioNTech da ke Jamus suka samar na aiki 100 bisa 100 a kan yara masu shekaru 12 zuwa 15.
An bayyana cewa, allurar riga-kafin Corona (Covid-19) da kamfanin Amurka na Pfizer da na BioNTech da ke Jamus suka samar na aiki 100 bisa 100 a kan yara masu shekaru 12 zuwa 15.
Pfizer da BioNTech sun sanar da gwada allurar riga-kafin a kan yara kanana 'yan shekaru 12 zuwa 15 su dubu 2,260.
Sanarwar da suka fitar ta ce, an gano yadda allurar ta ke kara karfafa garkuwa da ke jikin yara, ku...
-
16.04.2021
-
16.04.2021