Haber Giriş:
Alluran riga-kafi daga China na ci gaba da isowa Turkiyya

Kashi na 2 na alluran riga-kafin cutar Corona (Covid-19) miliyan 10 da Turkiyya ta saya daga China sun isa kasar.
Kashi na 2 na alluran riga-kafin cutar Corona (Covid-19) miliyan 10 da Turkiyya ta saya daga China sun isa kasar.
Jirgin sama dauke da alluran ya sauka a filin tashi da saukar jiragen sama na Istanbul.
Bayan tantance kontenonin da ke dauke da alluran riga-kafin Covid-19, an kai su wajen ajiya na musamman.
-
03.03.2021