Haber Giriş:
Akar yayi magana kan taron Ministocin Tsaro na NATO

Ministan Tsaron Kasa, Hulusi Akar ya halarci taron Ministocin Tsaro na NATO.
Ministan Tsaron Kasa, Hulusi Akar ya halarci taron Ministocin Tsaro na NATO.
An yada hotunan taron wanda Minista Hulusi Akar ya halarta a shafin Twitter na Ma’aikatar Tsaron Kasa.
A taron, Minista Akar ya lura da ra'ayoyin Turkiyya game da aiyukan kasa tare da ba da gudummawa ga NATO kuma ya bayyana shawarwari.
A halin yanzu, Sakatare Janar na NATO Jens Stoltenberg ya yi bayanai bayan...
-
07.03.2021
-
06.03.2021