Haber Giriş:
Adadin marasa gidan zama da suke mutuwa a Ingila ya karu

A shekarar 2020, adadin mutanen da suka mutu saboda rashin gidan zama a Ingila ya karu da kaso 37 idan aka kwatanta da na shekarar 2019.
A shekarar 2020, adadin mutanen da suka mutu saboda rashin gidan zama a Ingila ya karu da kaso 37 idan aka kwatanta da na shekarar 2019.
Sanarwar da wata kungiya mai suna "Museum of Homeless" ta fitar ta bayyana cewa, a shekarar 2020 mutane marasa gidan zama a Ingila da Whales 693, a Scotland kuma 176 sai a arewacin Makedoniya 107 ne suka mutu.
Hakan ya sanya adadin mutanen karuwa sama da...