Haber Giriş:
Abinci na musamman daga Fadar Daular Usmaniyya

Abinci na musamman daga Fadar Daular Usmaniyya.
A shirin mu na abinciccikan fadar Daular Usmaniyya, a wannan makon muna tsohon garin Bilecik kuma za mu gabatar muku da abinci mai suna “Kayısılı Yahniyi Pelit Ozu” . Kuma muna nan a gaban tsohon gari mai tarihi na Arizona.
Ga kayayyakin da ake bukata don hada wannan abinci:
Naman rago mai kashi a jiki
Albasa mai lawashi kwaya 15
Man shanu cokali 3
Apricot kwaya 10
Kaninfar...
-
06.03.2021
-
06.03.2021