Haber Giriş:
A karshe Pence ya ta ya magajiyarsa Harris murna

Mataimakin shugaban kasar Amurka mai barin gado Mike Pence ya kira zababbiyar mataimakiyar shugaban kasar Amurka Kamala Harris inda ya taya ta murnar lashe zaben da aka gudanar a watan Nuwamban 2020
Mataimakin shugaban kasar Amurka mai barin gado Mike Pence ya kira zababbiyar mataimakiyar shugaban kasar Amurka Kamala Harris inda ya taya ta murnar lashe zaben da aka gudanar a watan Nuwamban 2020.
Kafafen yada labaran cikin gidan Amurka sun rawaito cewa mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya kira Kamala harris wacce za ta maye gurbince a mako mai zuwa.
A tattaunawar Pence ya ta...